Hoto: yadda wasu fasinjoji suka riƙa ɗaukar hoto da Kwankwaso a cikin jirgi.


Wasu fasinjoji sun rika daukar hoto da sanata Kwankwaso a cikin jirgin saman kamfanin Arik Air.

Kwankwaso na kan hanyarsa ta zuwa jihar Rivers lokacin da lamarin ya faru.

Comments 0

Your email address will not be published.

You may also like