Hoto: Yadda sojojin Najeriya suke sadaukar da kai a kokarin fatattakar Boko Haram


Sojojin Najeriya na cigaba da nuna juriya,jaruntaka sadaukarwa a kokarin da suke na fatattakar mayakan Boko Haram.

Ana iya gane sadaukarwar da sojojin suke nuna a wasu hotuna da suka fito dake nuna irin yadda suka shiga wani ruwa dake tafkin caji duk da kadodi da kuma sauran mugayen halittun dake ciki.

Haka ne yake nuna irin namijin kokarin da kuma sadaukarwa da jami’an sojan suke na yakar mayakan kungiyar Boko Haram.


Like it? Share with your friends!

-1
98 shares, -1 points

Comments 0

Your email address will not be published.

You may also like