Hoto: yadda Rundunar sojan saman Najeriya ta fara rarraba kayan aikin zabe


Rundunar Sojan Saman Najeriya ta fara aikin rarraba kayayyakin zabe ya zuwa jihohi daban-daban dake kasarnan.

Rundunar na gudanar da aikin ne da hadin gwiwar ma’aikatan Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa,INEC da kuma na babban bankin Najeriya wato CBN.

Comments 0

Your email address will not be published.

You may also like