Hoto: Wurin cin abinci da kifaye suke kalaci da matacciyar fatar kafar mutane


Wadannan hotunan wani wurin cin abinci ne a kasar Indonesia inda masu abinci da ke saka kafarsu cikin kifaye suna cinye matacciyar fatar kafarsu.

Comments 0

Your email address will not be published.

You may also like