Hoto: Sojoji Sunyi Babbar Nasara Kan Ƴan BokoHaram


Sojojin sun kai wa ‘yan Boko Haram din samame ne a mafakar su dake yankunan Tumbun Gini da Dogon Chuku duk a karamar hukumar Abadam dake yankin Tafkin Chadi.


Like it? Share with your friends!

5
73 shares, 5 points

Comments 5

Your email address will not be published.

  1. Allah yakara dafawa,taimakon sojojin kasamu akan mugayen, marasa imani nan da suka hana kasarmu zaman lafiya amen

  2. Allah ya kawo mana zaman lafiya ya kare kasarmu Nigeria Allah yadauramu akan makiyammu albarkacin fiyayyan halilta Annabi Muhd SAW

  3. ALLAH UBANGIJI DAI YAKARA BAKU NASARA AKAN WADANNAN AZZALIMAN MUTANE MASU FAKEWA DA ADDINI SUNA ZALIMCI AMINDAI FATAN NASARA AGAREKU SOJOJIN KASANNAN ALFARMAR WANNAN WATA NA RAMADAN

You may also like