Hoto: sojoji sun nunawa yan jaridu mutanen da suka kashe Alex Badeh


Kwamitin da aka kafa domin binciken mutuwar tsohon babban hafsan sojojin Najeriya,Alex Badeh ya yi holin wasu mutane 15 da ake zargin suna da hannu a kisan.A cikin watan Disamba ne aka harbe Badeh lokacin da yake dawowa daga gonarsa dake kan hanyar Abuja zuwa Keffi.Kwamitin binciken dake ƙarƙashin jagoranci, Manjo Janar Bamidele Shafa ya kunshi jami’an sojoji,sojan sama, yan sanda, da kuma na DSS.Badeh ya rike muƙamin babban hafsan sojojin Najeriya tsakanin shekarar 2014 zuwa 15.Ga wasu daga cikin hotunan mutanen:


Like it? Share with your friends!

-2
85 shares, -2 points

Comments 0

Your email address will not be published.

You may also like