Hoto: Motocin yakin sojoji da mayakan Boko Haram suka kwace


Mayakan kungiyar Boko Haram tsagin dake biyayya ga kungiyar ISIS da akewa lakabin kungiyar ISWAP sun mallaka wasu hotuna dake nuna motocin yakin da suka kwato a wurin dakarun sojan Najeriya.

Comments 0

Your email address will not be published.

You may also like