Hoto: Gwamnan Bauchi ya daura aure da mata ta biyu a Lagos


Gwamnan jihar Bauchi,Bala Muhammad ya angonce da Natasha Mariana yar kasar Lebanon a birnin Lagos.

Taron daurin auren ya gudana ne a masallacin Syria dake Lagos.

Bikin daurin auren ya samu halartar manyan mutane daga ciki da wajen kasarnan.

Mariana ta kasance matar gwamnan ta biyu wanda ke da mata daya da yaya.


Like it? Share with your friends!

-1
75 shares, -1 points

Comments 0

Your email address will not be published.

You may also like