Hoto: Gwamna Ganduje yana kada kuri’a


Gwamnan jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje tare da iyalansa lokacin da suke kada kuri’a a garin Ganduje mahaifar gwamnan dake ƙaramar hukumar Dawakin Tofa.

Ganduje wanda ke takara a jam’iyar APC na fuskantar adawa daga babban abokin hamayarsa,Engr Abba Kabir Yusuf na jam’iyar PDP

Comments 0

Your email address will not be published.

You may also like