Hoto: Daurin auren dan gidan Tambuwal


A ranar Asabar ne aka daura auren dan gwamnan jahar Sokoto, Aminu Waziri Tambuwal a garin Argungu dake jihar Kebbi.

Najeeb Aminu Waziri Tambuwal ya angwance amaryarsa, Amina Umar Tafida.

Manyan baki ne da dama suka halarci daurin auren daga kowane sassa na kasarnan.


Like it? Share with your friends!

0

Comments 1

Your email address will not be published.

You may also like