Hoto: Buhari Ya Sauka Kasar Togo Domin Halartar Taron ECOWAS


Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya isa kasar Togo inda zai halarci babban taron kungiyar kasashen Yammacin Afirka wato ECOWAS da za’a gudanar a kasar.


Like it? Share with your friends!

-1
119 shares, -1 points

Comments 0

Your email address will not be published.

You may also like