Hoto: Anci Gaba da Bikin Fatima Ganduje


Fatima Ganduje da Idris Ajimobi:

Mataimakin shugaban kasa, Professor Yemi Osinbajo; Uwargidan shugaban kasa, Aisha Muhammadu Buhari , babban jigon APC, Bola Tinibu da sauran masu fada aji sun halarci taron waliman auren yayan gwamna Abdullah Ganduje da Abiola Ajimobi a yau Asabar, 10 ga watan Maris, 2018.

Comments 2

Your email address will not be published.

  1. A gsky shigar da fateemah Umar ganduje tayi a gaban manyan kasar nan da malamai da mai girma sarkin Kano amma malamai suka kasa tsawatar mata gsky Allah wadaran naka y lalace

You may also like