Hayar Mutane PDP Suka Yi Daga Kasar Nijar A Gangamin Jam’iyyar Su A Sokoto – Gwamna El-Rufai


“Gaggan barayi sun tattara wuri daya domin yakar shugaban kasa Muhammadu Buhari. ShekaranJiya sun yo hayan mutane daga kasar Nijar domin su nuna suna da masoya saboda mutanen Sokoto sun ki amince musu. Ina so mutane su sani cewa idan Buhari ya zo Kaduna mutanen Kaduna ne za su tarbe shi ba mutanen Nijar ba, kuma ina tabbatar muku da haka”.

Comments 4

Your email address will not be published.

  1. hmnn tusa ta karewa bodari
    wallh wannan taro daka gani mudinnan dai ne Nigerians saboda mun gaji da mulkin bani na iya

You may also like