Hari ya halaka jami′an tsaron Sudan biyar | Labarai | DWAn halaka jami’an tsaron Sudan biyar sakamakon harin kwanton bauna a ynakin Darfur na yammacin kasar, inda ‘yan sanda ke zargin tsageru dauke da makamai da aikata kisan.

Hukumomin sun ce akwai kuma wasu jami’an tsaron da suka samu raunika sakamkon wannan hari.

Ita dai kasar ta Sudan ta kasance cikin tashe-tashen hankula tun lokacin da sojoji suka kwace madafun ikon kasar a watan Oktoba na shekarar da ta gabata, inda Janar Abdel Fattah al-Burhan ya dauki madafun ikon kasar.

 
Leave your vote

You may also like

Log In

Forgot password?

Forgot password?

Enter your account data and we will send you a link to reset your password.

Your password reset link appears to be invalid or expired.

Log in

Privacy Policy

Add to Collection

No Collections

Here you'll find all collections you've created before.

omg