Halin Buhari na hakika ya fito a fili bayan ya sami mulki – Buba Galaduma.


Dattijon kasa a Najeriya, Buba Galadima, yace mulki ya tona asirin asalin siffar shugaban kasa Muhammadu Buhari.

“Buhari yayi ta hankoron darewa kujerar mulkin Najeriya a lokuta daba-daban a baya, da Buhari ya yi nasarar samun goyon bayan sassan kasar nan kuma ya yi nasarar samun abinda yake nema ya dare kujerar mulkin Najeriya, sai ya nunawa ‘yan Najeriya hakikanin mugun halin sa.” Cewar Buba Galadima.


Like it? Share with your friends!

-1
90 shares, -1 points

Comments 0

Your email address will not be published.

You may also like