Hakimin Bebeji Ya Ajiye Mukaminsa


Biyo bayan raba Masarautun kano zuwa gida Bihar mai girma dan galadiman kano hakimin Bebeji Alhaji Rasheed Sunusi ya yi murabus daga matsayinsa na hakimin bebeji inda ya bayyana mubaya’arsa ga mai martaba sarkin kano malam Muhammad Sunusi ll

Alhaji Rasheed Sunusi ya bayyana cewa yana matukar kaunar kasancewa karkashin mulkin Sarkin Kano Muhammad Sunusi ll domin Kasancewansa mai kokarin kwatanta adalci, ga ilimin addini ga ilimin zamani wanda kowacce masarauta a duniya zasuyi farin cikin samun basarake mai baiwa kamar Malam Muhammad Sunusi ll


Like it? Share with your friends!

-1
49 shares, -1 points

Comments 0

Your email address will not be published.

You may also like