Gwamtin Kano Ta Fara Barazanar Tsige Sarkin Kano Akan Abba Gida Gida…


Bayan kiran da Mai Martaba Sarkin Kano Muhammadu Sanusi II da a zauna lafiya a kuma yi adalci a zaben jihar Kano. Wasu magoya bayan Gwamna Abdullahi Umar Ganduje sun yi zargin Sarkin baya goyon bayan su. Alfindiki Faizu hadimin Kwamishinan yada labarai na jihar Kano yayi wani rubutu a shafinsa na Facebook kamar haka:

“Har kai zaka ce wai ba’a son gwamna a kano zabi Abba,to Allah ya bamu nasara, ka jiraye mu Sunusi Lamido Sunusi”.

Madogara: Jaridar Mikiya


Like it? Share with your friends!

-1
98 shares, -1 points

Comments 12

Your email address will not be published.

  1. Assalamu alaikun ya wannan kafa watsa labarai mai albarka, shawara ce zan baku kuri ka yin taka tsam tsam a yada irin wadannan labarai saboda irin illar da zasu haifar acikin al umma, Nagode da samun damar yin tsokaci

  2. Write a comment * haba ganduje mai yayi zafi haka baya da laifa hakucin al ummar jahar kanone yaja mi shi sabo da za su chanja ka sai ka rongume kadara

  3. Ni kuwa Amatsayina na Masoyin Abba gida gida koda kuwa Adalin sarki wato sarki sns ya fadi Haka To Bazai zamo Laifiba don Yasan Waye Abba gida gida Kafin yanzu

You may also like