Gwamnatin tarayya za ta siyawa Obasanjo, Atiku, Babangida, Jonathan da sauransu motocin miliyan 180


Gwamnatin tarayya ta ware miliyan ₦180 don siyawa tsofaffin shugaban ƙasa da kuma tsofaffin mataimakan shugaban kasa.
Tsofaffin shugaban kasar da za su amfana sun haɗa Olusegun Obasanjo, Abdulsalam Abubukar, Yakubu Gowon, Ibrahim Badamasi Babangida da kuma Gudluck Jonathan.

Haka kuma tsohon mataimakin shugaban kasa Atiku Abubakar, Namadi Sambo da sauransu na daga cikin wadanda za su amfana.

Hakan na kunshe ne cikin kasafin kuɗin shekarar 2018 da aka gabatarwa kwamitin majalisar ƙasa kan harkokin gwamnati da sakataren gwamnatin tarayya ya gabatar.


Like it? Share with your friends!

1
168 shares, 1 point

Comments 4

Your email address will not be published.

    1. BABU BABBAN AZALUMI WANDA YAWUCE BAHARI, DOMIN YANA KALLON TALAKAN NIGERIA YANA CIKIN AKUBA, AMMA ZA’AKARAMA MASU KARFI- KARFI, ALLAH YA ISARMUNA

You may also like