Gwamnatin Tarayya Za Ta Siyar Wurin Samar Da Wutar Lantarki, Domin Ta Samu Naira Bilyan 105


Gwamnatin tarayya za ta samu baira bilyan 105 daga saida wurin samar da wuta na Afam, kamar yadda Jaridar Vanguard ta fitar da wannan rahoto a yau da safe.

Shugaban hukumar BPE mai alhakin saida kadarorin gwamnatin tarayya, Alex Okoh, ya shaida wa ‘yan jarida wannan a ranar 4 ga watan Nuwamba.

Alex Okoh ya ce za a karkare cinikin nan ne a fadar shugaban kasa na Aso Villa a birnin tarayya Abuja.


Like it? Share with your friends!

0

Comments 4

Your email address will not be published.

You may also like