Gwamnatin Taraba Ta Musanta Zargin Sarkin Kano Kan Hiras Da Askarawan Sa Kai


Gwamnatin Taraba ta musanta zargin da Sarkin Kano, Alhaji Muhammad Sanusi II ya yi mata kan cewa tana horas da Askarawan sa kai don yin fito-na-fito da Fulani makiyaya.

Kakakin Gwamnan Jihar, Bala Dan Abu ya bayyana wannan zargi a matsayin rashin adalci ga Gwamnan jihar, Darius Dickson Ishaku wanda ke kokarin ganin an samu zaman lafiya tsakanin makiyaya da manoman jihar musamman dokar da yake shirin aiwatar na hana kiwo tare da tsugunar da makiyaya.

Comments 1

Your email address will not be published.

  1. Write a comment *kai Bala dan Abu, mu fada wa kan mu gaskiya. Fifita shashi wasu mutane akan wasu da korar su shine kokarin kawo zaman lafiya? To lailai akwai gyara cikin maganar

You may also like