Gwamnatin Kaduna Ta Samar Da Kayan Aikin Asibiti Da Babu Irin Su A Nijeriya


Gwamnatin Jihar Kaduna karkashin gwamna Nasiru El-rufa’i ta samar da Injina da kayan aikin asibiti wadanda babu irinsu a kasar nan don inganta rayuwar Al’umma da kuma ci gabansu.Gwamna El-rufa’i dai yana cikin gwamnonin da suka samar da aiyukan a zo a gani a fadin kasar nan.

Comments 0

Your email address will not be published.

You may also like