Gwamnatin jihar Kebbi karkashin jagorancin Gwamna Alhaji Atiku Bagudu ta kudiri aniyar gina gidaje dubu don ma’aikatan jihar


An gudanar da tattaunawa tsakanin jami’an Gwamnati, mahukuntan kamfanin da kuma masu ruwa da tsaki a jahar Kebbi da kuma kamfanin gine-ginen.

Da yake jawabi kan wannan aikin, Daraktan kamfanin Ravi Lohia ya bayyana cewa “idan har wannan kamfani yayi nasarar kammala wannan aiki, to babu shakka zai zama aiki na farko a wurin inganci, da kuma kyautatu a jihar Kebbi, kamar yadda kamfanin yake aiki bisa inganci”.

Comments 0

Your email address will not be published.

You may also like