Gwamnati Zata Tura Sojoji 1000 Jihar Zamfara Don Magance Matsalar Tsaro A Jihar


Fadar Shugaban kasa ta bakin kakakin ta Garba Shehu ta bada sanarwar za’a tura gamayyar kwararrun Jami’an Tsaro Dubu daya don magance matsalar tsaro da ake fama da ita a Jihar ,

A yan kwanakinnan dai rahotanni daga Jihar ta zamfara sunyi ta bayyana hare haren yan bindiga me kaiwa yayin da ake cigaba da samun kwararar Yan Gudun Hijira daga yankunan wasu kananan Hukumomin Jihar .

Comments 1

Your email address will not be published.

You may also like