Gwamnati Ta Tabbatar Da Mika Ragamar Tafiye-Tafiyen Filayen Jirgin Sama Na Abuja Da Lagos A Hannun ‘Yan KasuwaMataimakin Shugaban Kasa, Yemi Osinbajo ya tabbatar da cewa majalisar ministoci ta amince da mika tafiyar da harkokin filin jirgin sama na Murtala Muhammad da ke Lagos da kuma filin jirgin saman Nnamdi Azikiwe da ke Abuja ga ‘yan kasuwa.

Tun a shekarar da ta gabata ne, gwamnati ta bayyana shirinta na mika manyan filayen saukar jiragen sama ga ‘yan kasuwa don inganta su, lamarin da ya fusata ma’aikatan filayen jiragen wadanda suka yi alwashin bin duk matakin da ya dace na ganin wannan shiri bai samun nasara ba.

Comments 0

Your email address will not be published.

You may also like