Gwamnati Ta Bada Kwangilar Dala Bilyan 6.68 Na Hanyar Jirgin Kasa Na Kaduna Zuwa Ibadan


Gwamnatin tarayya ta rattaba hannu kan wata yarjejeniya da kamfanin kasar China mai suna “China Civil Engineering Construction Corporation (CCECC)” na kashe Dala Bilyan 6.68 wajen aikin hanyar jirgin kasa na Kaduna zuwa Ibadan.

Daraktan Yada Labarai na Ma’aikatar Sufuri, Misis Yetunde Sonaike ce ta sanar da hakan inda ta nuna cewa Ministan Sufuri, Rotimi Ameachi ne ya rattaba hannu a madadin gwamnatin tarayya.

Comments 0

Your email address will not be published.

You may also like