Gwamnan Kano Ya Umarci Da A Biya Ma’aikata Albashi Kafin Sallah


Gwamnan jihar Kano Dakta Abdullahi Umar Ganduje ya amince da biyan albashin ma’aikatan jihar na watan Yuni a yau Laraba.

Biyan albashin mataki ne na saukakawa ma’aikata yin hidimar Sallah.

Comments 0

Your email address will not be published.

You may also like