Gwamna Mai Mala Ya Soma Ciyar Da Almajirai A Kokarinsa Na Zamanantar Da Almajiranci A Jihar Yobe


Gwamnan Jihar yobe Mai Mala Buni ya fara ciyar da Almajirai da kuma koya musu karatun zamani na Boko domin inganta almajiranci a fadin jihar, karkashin kwamishinan ilimi matakin farko na jihar Yobe, Dr Sani idiris El Bulatori.


Like it? Share with your friends!

-1

Comments 5

Your email address will not be published.

You may also like