Gudluck ya kai ziyarar ta’aziyar Sarkin Zazzau


Tsohon shugaban kasa,Gudluck Jonathan ya kai ziyarar ta’aziyar marigayi Sarkin Zazzau, Alhaji Shehu Idris.

Cikin wani sako da ya wallafa a shafinsa na Facebook, Jonathan ya ce sun je Zariya ne domin yin ta’aziya ga iyalan sarkin da kuma masarautar Zazzau.

Rahotanni sun bayyana cewa tsohon shugaban kasar ya samu kyakkyawar tarba daga cincirindon al’ummar birnin.


Like it? Share with your friends!

0

Comments 23

Your email address will not be published.

You may also like