Ganduje Ya Sha Ruwa Da Sarakunan Makafi, Guragu Da Kurame


Mai Girma Gwamnan Jihar Kano Dr Abdullahi Umar Ganduje OFR ya Jagoranci shan ruwa da Sarakunan Guragu, Makafi da kuma Bebaye tare da tawagarsu karkashin Babban Mai Taimakawa Gwamna akan masu bukata ta musamman Adnan Ali Daneji a fadar Gwamnatin Jihar Kano a Asabar.

Daga Abubakar Aminu Ibrahim
SSA Social Media II,Kano.

Comments 0

Your email address will not be published.

You may also like