Ganduje ya kai wa gwamna Rochas Ziyara


Gwamnan jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje ya kai ziyara ga gwamnan jihar Imo Rochas Okorocha a gidan gwamnatin jihar dake Owerri babban jihar.

Ganduje ya ziyarci jihar ne akan hanyarsa ta zuwa Abia wajen bikin bashi sarautar gargajiya da wani basaraken gargajiya zai yi a gobe Alhamis.

Ga kaɗan daga hotunan ziyarar da gwamnan ya kai.

Comments 0

Your email address will not be published.

You may also like