Gada Ta Karye Da Wasu Dalibai Da Dama A Jami’ar Tafawa Balewa


Gadar ta karye ne jiya Litinin 05/08/2019 da misalin karfe 11:00 na dare a cikin jami’ar Abubakar Tafawa Balewa dake Bauchi.

Karyewar gadar ta jawo asarar rayukan wasu daliban tare da jikkata wasu da dama, wanda a yanzu haka suna asibitin koyarwa na jami’ar Sir Abubakar Tafawa Balewa dake cikin garin Bauchi.

Comments 0

Your email address will not be published.

You may also like