Femi Gbajabiamila Ya Zama Kakakin majalisar wakilai Karo Na Shida


An bayyana sunan Femi Gbajabiamila na jam’iyyar APC mai mulki a matsayin mutumin da aka zaba Shugaban Majalisar Wakilan Najeriya.

Gbajabiamila, wanda ke wakiltar mazabar Surulere a jihar Legas, ya doke Umaru Bago daga jihar Naija, shi ma dan jam’iyyar APC.
Gbajabiamila ya samu kuri’u 281 yayin da Umar ya samu kuri’u 76.

A shekara ta 2003 aka fara zabarsa a karkashin jam’iyyar AD kafin daga bisani ta rikide zuwa ACN da kuma APC daga baya.


Like it? Share with your friends!

-1
83 shares, -1 points

Comments 0

Your email address will not be published.

You may also like