FATIMA ABBA GWADABE: MACE TA FARKO A AREWA DATA FARA TUKA JIRGI


Fatima Abba Gwadabe ‘yar asalin Hausa-Fulani daga jihar Kano, mace ta farko ‘yar Arewa maso yammacin Najeriya da ta tuka jirgin sama.

A yunkurinta na cimma muradinta yayin da take shekara 22, Fatima ta koyi tukin jirgin sama a makarantar koyon tukin jirage ta Mid East Aviation dake kasar Jordan.

Fatima na daya daga cikin dalibai 100 da gwamnatin jihar Kano a mulkin tsohon Gwamna Dakta Rabi’u Musa Kwankwaso ta baiwa tallafin karatu.

Comments 2

Your email address will not be published.

You may also like