Kwamitin shugaban kasa kan yaki da annobar Corona a tarayyar Najeriya ya ware jihohi shida da babban birnin kasar a matsayin yankuna mafiya hadari da ake fargabar barkewar cutar zagaye na uku.