EndSARS:Na kusa zubar da ƙwalla da naga irin barnar da akayi a Lagos a cewar Elrufai


Gwamnan jihar Kaduna, Mallam Nasiru Elrufai ya ce ya kusa zubar da hawaye kan lalata dukiyar gwamnati da aka yi a jihar Lagos.

Ana dai zargin wasu gurɓatattun matasa da sauya akalar zanga-zangar EndSARS inda suka rika lalata dukiyar gwamnati da ta jama’ar gari.

A ranar Laraba, Elrufai ya ziyarci gwamnan jihar Lagos, Babajide Sanwo-Olu wanda ya ce yayi iya bakin kokarinsa wajen ganin zanga-zangar ta koma ta shin hankali ba.

Elrufai ya ce ya dauki lokacin me tsawo yana duba hotunan irin barnar da aka yi inda ya ce duk wanda ya damu da cigaban al’umma zai yi kuka idan ya ga hotunan.

Ya kuma mika sakon ta’aziya ga iyalan yan sanda da kuma sauran jama’ar gari da suka rasa rayukansu a rikicin.

Da yake nasa jawabin, Sanwo-Olu ya tabbatarwa da Elrufai cewa tuni gwamnatin jihar ta fara ɗaukar matakan sake farfaɗo da tattalin arzikin jihar.


Like it? Share with your friends!

0

Comments 9

Your email address will not be published.

 1. Natural herbs have cured so many illness that drugs and injection can’t cure. I’ve seen the great importance of natural herbs and the wonderful work they have done in people’s lives. i read people’s testimonies online on how they were cured of HERPES, HIV, diabetics etc by Dr Edes herbal medicine, so i decided to contact the doctor because i know nature has the power to heal anything. I was diagnosed with Herpes for the past 3 years but Dr Edes cured me with his herbs and i referred my aunt and her husband to him immediately because they were both suffering from Herpes but to God be the glory, they were cured too .I know is hard to believe but am a living testimony. There is no harm trying herbs, Thanks. Write him on WhatsApp on +2348151937428. @dr_edes_remedies deals with
  (1)Alzheimer virus
  (2)Cancer
  (3)HIV
  (4)Herpes
  (5)Genital warts
  (6)ALS
  (7)Virginal infection
  (8)HPV
  (9)Hepatitis
  (10)Asthma
  Email him on dredeshome@gmail.com
  https://dredesherbalhome.weebly.com/product-order.html
  https://www.youtube.com/channel/UCWhBHvtpo772EWAEdsFWmWQ

 2. Very nice post. I just stumbled upon your blog
  and wanted to say thast I’ve truly enjoyed surfing around your blog
  posts. In any case I will be subscribinmg to your feed and I hipe you write again very soon!

  Loook into my site; home warranty cost

You may also like