El-Rufai ya karbi bakuncin Hafsa Dauda


Gwamnan jihar Kaduna,Mallam Nasiru El-Rufa’i ya karbi bakuncin Hafsa Dauda a gidan gwamnatin jihar Kaduna.

Hafasa wacce makauniya ce amma hakan bai hana ta kammala karatun aikin lauya ba a jami’ar Ahmadu Bello dake Zariya.

A makon da ya wuce ne aka yi bikin rantsar da su a matsayin lauyoyi a birnin tarayya dake Abuja.


Like it? Share with your friends!

-2
56 shares, -2 points

Comments 0

Your email address will not be published.

You may also like