El-Rufa’i Ya Kammala Ginin Bene Mai Hawa Biyu Na Azuzuwa 24


Sakamakon Canji: An kammala ginin bene mai hawa biyu na azuzuwa 24 da ofisoshin malamai da ban-dakuna a makarantar LEA Kinkinau da ke Karamar Hukumar Kaduna ta Kudu. Wannan na daya daga cikin makarantun bene 55 da Gwamnatin Jihar Kaduna, karkashin jagorancin Malam Nasir Ahmed El-Rufai ke ginawa a fadin Jihar a kokarin da gwamnatin ke yi na rage cinkoson dalibai a makarantu.


Like it? Share with your friends!

1
78 shares, 1 point

Comments 1

Your email address will not be published.

You may also like