EFCC Ta Rufe Asusun Ajiyar Kudi Na Gwamnatin Jihar Bauchi


Mai Shari’a Taiwo Taiwo na babbar kotun tarayya dake Abuja a yau Litinin ya umarci hukumar EFCC da ta rufe asusun ajiyar gwamnatin jihar Bauchi mai lambar akawun; 0998552074 dake bankin FCMB.

..karin bayani na nan tafe


Like it? Share with your friends!

-2
73 shares, -2 points

Comments 0

Your email address will not be published.

You may also like