Duka Jam’iyyun Siyasar Najeriya Sun Gaza, Don Haka Mu Nemi Yafiyar Allah – Sule Lamido


“APC ta gaza hakama PDP ta gaza, ‘yan siyasa sun gaza, sabida dukkan mu mun gaza kawai abinda ya dace shine mu nemi yafiyar Allah. Mu ce Allah mun tuba ka yafe mana; ko zamu samu saukin halin da muke ciki a yanzu da ‘yan siyasa suke neman kudi ko har suke samu daga yaudarar mutanen su amma ba shugabanci ba” Inji Baba Sule Lamido.

Comments 0

Your email address will not be published.

You may also like