Dubun Wani Ɓarawon Babura Ta Cika A Mararrabar Abuja Da Jihar Nassarawa Lamarin ya auku ne a daren jiya Alhamis a kan titin Medical Center. Bayan an kashe barawon mafusata sun yi yunkurin kona shi, inda har an watsa masa fetur, amma wasu suka bukaci da kada a kona shi. 

An yi nasarar kama shi ne bayan ya buge mai babur din ya sungumi babur din zai gudu.


Like it? Share with your friends!

1
119 shares, 1 point

Comments 0

Your email address will not be published.

You may also like