Dole mu lashe zabe a kowace jiha a 2023- Shugaban APCShugaban jam’iyar APC na kasa, Absullahi Adamu ya shawarci yan jam’iyar da su hada kai su yi aiki tare domin tabbatar da samun nasarar jam’iyar a zaben 2023.

Adamu yayi wannan kiran ne lokacin da yake magana da yake magana da yan jaridu bayan da ya kaddamar da kwamitin mutane 8 da zai sasanta rikicin jam’iyar a jihar Abia.

Adamu ya ce jam’iyar baza ta gamsu ba da samun kaso 25 cikin dari a zaben 2023.

Ya ce basa son bayan zabe wasu suzo suna kuka suna dora musu laifi akan rashin nasarar da aka yi.

“Babu raba dai-doaIda idan zamu iya

nasara to dole to dole muyi kokarin yin nasara a kowawace.
Leave your vote

You may also like

Log In

Forgot password?

Forgot password?

Enter your account data and we will send you a link to reset your password.

Your password reset link appears to be invalid or expired.

Log in

Privacy Policy

Add to Collection

No Collections

Here you'll find all collections you've created before.

omg