Deborah Samuel:Tambuwal ya gana da shugaban CAN da na hukumomin tsaroGwamnan jihar Sokoto, Aminu Waziri Tambuwal ya gana da shugabanni hukumomin tsaro dake jihar da kuma na Kungiyar Kiristoci ta CAN,Nuhu Iliya.

Ganawar ta su na zuwa ne bayan kisan da da aka yi wa wata daliba dake Kwalejin Shehu Shagari dake jihar bayan da aka zarge ta da yin kalaman batanci ga fiyayyen halitta Annabi Muhammad (SAW).

Dalibar mai suna, Deborah Samuel ta wallafa kalaman ne a cikin wani sakon murya da ta tura group din yan ajinsu na Whatsapp.


Leave your vote

You may also like

Log In

Forgot password?

Forgot password?

Enter your account data and we will send you a link to reset your password.

Your password reset link appears to be invalid or expired.

Log in

Privacy Policy

Add to Collection

No Collections

Here you'll find all collections you've created before.