Daraktan ‘Jibwis Social Media’, Ibrahim Baba Suleiman ya yi hadari


Babban Daraktan Jibwis Social Media Alhaji Ibrahim Baba Suleimai ya yi hadari da mota a hanyarsa ta dawowa daga wa’azin kasa a garin Hadejia, jihar Jigawa.

Hadarin ya auku ne a daidai garin Misau, inda wani mai mota ya nufo kansu gadan gadan, a kokarin direban na ya kauce musu, motar ta kwace inda ta nufi jeji ya je yayi karo da bishiiya, babu mutuwa, amma akwai karaya ga shi direban motar, sanna akwai rauni masu yawa ga sauran mutanen cikin motar.

Allah ya kiyaye gaba.


Like it? Share with your friends!

1
82 shares, 1 point

Comments 1

Your email address will not be published.

You may also like