DANSANDA YA KYAUTAR DA GONARSA A YI MAKABARTA


Kwamishinan ‘yan sandan jihar Taraba, Sanusi Alkasim, ya bada katafariyar gonarsa da ke jikin makababartar garinsu wato Sandamu da ke Karamar Hukumar Sandamu ta Jihar Katsina kyauta don ingantawa da fadada makwancin a’lumma bayan rasuwarsu.

Comments 0

Your email address will not be published.

You may also like