Dangote Ya Sake Riƙe Kambun Wanda Yafi Kowa Arziƙi A Afrika Shugaban Rukunin Kamfanonin Dangote, Alhaji Aliko Dangote ya sake rike kambun attajirin da ya fi kowa kudi a duk fadin nahiyar Afrika na wannan shekarar inda aka kiyasta dukiyarsa a kan dala Bilyan 12.2.

Mujallar ” Forbes” wadda ke tattara bayanai kan attajiran duniya ta nuna cewa Shugaban Kamfanin Microsoft, Bill Gates shi ne ya zama mutumin da ya fi kowa arziki a duniya inda aka kiyasta kudaden da ya mallaka a kan Dala Bilyan 86.


Like it? Share with your friends!

1
112 shares, 1 point

Comments 0

Your email address will not be published.

You may also like