Danbaba Suntai ya mutu


Sahara reporters sun tabbatar da mutuwar tsohon gwamnan Taraba Wanda ya rayu a hadarin jirgin sama na filin jirgin saman yola na jahar Adamawa a shekarar 2012 ya mutu.

Suntai ya mutu a cikin gidansa yayinda yayi jinyar ciwon kwakwalwa Wanda ya samesa sadda yayi hadarin jirgin sama, tsohon komishinan labarai na jihar Taraba Emmanuel Bello ya tabbatar ta mutuwar suntai ga jaridar Sahara reporters, yayi alqawarin zai bada cikakken bayanai nan gaba.


Like it? Share with your friends!

1
39 shares, 1 point

Comments 0

Your email address will not be published.

You may also like