Dan Takarar Shugaban Kasa Na Labour Party Ya Janyewa Shugaba Buhari


Dan takarar shugaban kasa a jam’iyyar labour Party, Sam Nwanti ya bayyana cewa ya janyewa shugaban kasa, Muhammadu Buhari takarar tashi inda yace zai goyawa shugaban baya a zaben shekarar 2019 me zuwa.

Dan takarar ya bayyana hakan ne ga manema labarai inda yace, ya gamsu da yadda shugaba Buharin ke yaki da cin hanci da rashawa da kuma ci yar da Najeriya gaba.

Saidai yace bayan zaben zai fara shirin sake tsayawa takarar a zaben 2023

Comments 2

Your email address will not be published.

You may also like