Dan Sarauniya ya kai wa Kwankwaso ziyarar ta’aziyar mahaifinsa


Tsohon kwamishinan ayyuka na jihar Kano, Engr Muazu Magaji Dan Sarauniya ya kai wa tsohon gwamnan jihar, Engr. Rabi’u Musa Kwankwaso ziyarar ta’aziyar rasuwar mahaifinsa.

Dan Sarauniya ya kai wa Kwankwaso ziyarar ta’aziyar ne a Abuja.

Mai taimakawa tsohon gwamnan kan kafafen yada labarai, Saifullahi Hassan shi ne ya sanar da haka cikin wani sako sa ya wallafa a Facebook.


Like it? Share with your friends!

1

Comments 155

You may also like