Dalilin Korar Ma’aikacin CNN Mark Larmort Hill


Tashar talabijin ta CNN, tasha ce dake da mazauni a kasar Amurka. A cikin wannan wata tashar ta kori daya daga cikin ma’aikatanta Mark Larmont Hill, saboda kawai kalamansa kan Israela da Palastinawa. Ga kalaman kamar haka ” Ya kamata kasashen duniya su taimakawa Palastinawa, sannan a haramta duk wani abu da ya Fito daga kasar Israela” Bayan wadannan zantuka Hill ya sami takardar sallama daga aiki. Wannan kawai ya isa ya nunamaka tsananin kiyayya, dakuma hassada dake tsakanin wadannan kasashe da kasashenmu na Musulmai.

A kullum burin wadannan kasashe na Israela daya su ganmu cikin kunci da tagayara. Babban abun haushi shine yanda suke makalewa cikin yakin kasashen musulmai don cutarda musulman kai tsaye. Ikirarinsu na taimakawa kasashenmu dake fama da tashe tashen hankula karya ne wai, kuma ya kamata mu gane yanda suke amfani da kafafeb yada labarai, dakuma kafafen sada zumunta wurin saka shakku a cikin zukatanmu.. Yaa Allah kayimuna maganinsu!

Comments 0

Your email address will not be published.

You may also like