Dalibin Ajin Karshe Na Jami’ar Tarayya Dake Dutsinma Ya Fada Ruwa Ya RasuMarigayi Yusuf Abbas, wanda ke ajin karshe a jami’ar Gwamnatin Tarayya Dake Dutsinma, a jihar Katsina ya rasu ta sanadiyyar fadawa ruwan Dam din Zobe da ke kusa da jamiar, inda suka je hutawa tare da abokansa.

Dalibin wanda dan asalin jihar Kano ne, da ke karatu a sashen ilimin sanin yanayin Duniya wato Geography. Shugabanni kungiyar Daliban Jami’ar, karkashin jagorancin Shugabanta, suka raka gawar zuwa Kano.

An yi janaizar sa kamar yadda addinin musulunci ya tanada.

Allah Ya Jikansa Da Rahama!

Leave your vote


Like it? Share with your friends!

-2
89 shares, -2 points

You may also like

Log In

Forgot password?

Forgot password?

Enter your account data and we will send you a link to reset your password.

Your password reset link appears to be invalid or expired.

Log in

Privacy Policy

Add to Collection

No Collections

Here you'll find all collections you've created before.

omg